Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 44 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَإِذۡ يُرِيكُمُوهُمۡ إِذِ ٱلۡتَقَيۡتُمۡ فِيٓ أَعۡيُنِكُمۡ قَلِيلٗا وَيُقَلِّلُكُمۡ فِيٓ أَعۡيُنِهِمۡ لِيَقۡضِيَ ٱللَّهُ أَمۡرٗا كَانَ مَفۡعُولٗاۗ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ﴾
[الأنفَال: 44]
﴿وإذ يريكموهم إذ التقيتم في أعينكم قليلا ويقللكم في أعينهم ليقضي الله﴾ [الأنفَال: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Yake nuna muku su, a lokacin da kuka haɗu, a cikin idanunku suna kaɗan, kuma Ya ƙarantar da ku a cikin idanunsu domin Allah Ya hukunta wani al'amari wanda ya kasance abin aikatawa. Kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'umurra |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Yake nuna muku su, a lokacin da kuka haɗu, a cikin idanunku suna kaɗan, kuma Ya ƙarantar da ku a cikin idanunsu domin Allah Ya hukunta wani al'amari wanda ya kasance abin aikatawa. Kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'umurra |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Yake nũna muku su, a lõkacin da kuka haɗu, a cikin idanunku sunã kaɗan, kuma Ya ƙarantar da ku a cikin idanunsu dõmin Allah Ya hukunta wani al'amari wanda ya kasance abin aikatãwa. Kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'umurra |