Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 45 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا لَقِيتُمۡ فِئَةٗ فَٱثۡبُتُواْ وَٱذۡكُرُواْ ٱللَّهَ كَثِيرٗا لَّعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[الأنفَال: 45]
﴿ياأيها الذين آمنوا إذا لقيتم فئة فاثبتوا واذكروا الله كثيرا لعلكم تفلحون﴾ [الأنفَال: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun haɗu da wata ƙungiyar yaƙi, to, ku tabbata, kuma ku ambaci* Allah da yawa, tsammaninku kuna cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun haɗu da wata ƙungiyar yaƙi, to, ku tabbata, kuma ku ambaci Allah da yawa, tsammaninku kuna cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun haɗu da wata ƙungiyar yãƙi, to, ku tabbata, kuma ku ambaci Allah da yawa, tsammãninku kunã cin nasara |