Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 65 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ حَرِّضِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ عَلَى ٱلۡقِتَالِۚ إِن يَكُن مِّنكُمۡ عِشۡرُونَ صَٰبِرُونَ يَغۡلِبُواْ مِاْئَتَيۡنِۚ وَإِن يَكُن مِّنكُم مِّاْئَةٞ يَغۡلِبُوٓاْ أَلۡفٗا مِّنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِأَنَّهُمۡ قَوۡمٞ لَّا يَفۡقَهُونَ ﴾
[الأنفَال: 65]
﴿ياأيها النبي حرض المؤمنين على القتال إن يكن منكم عشرون صابرون يغلبوا﴾ [الأنفَال: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Ka kwaɗaitar da muminai a kan yaƙi. Idan mutum ashirin masu haƙuri sun kasance daga gare ku, za su rinjayi metan kuma idan ɗari suka kasance daga gare ku, za su rinjayi dubu daga waɗanda suka kafirta, domin su, mutane ne ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka kwaɗaitar da muminai a kan yaƙi. Idan mutum ashirin masu haƙuri sun kasance daga gare ku, za su rinjayi metan kuma idan ɗari suka kasance daga gare ku, za su rinjayi dubu daga waɗanda suka kafirta, domin su, mutane ne ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka kwaɗaitar da mũminai a kan yãƙi. Idan mutum ashirin mãsu haƙuri sun kasance daga gare ku, zã su rinjãyi mẽtan kuma idan ɗari suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi dubu daga waɗanda suka kãfirta, dõmin sũ, mutãne ne bã su fahimta |