Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 66 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿ٱلۡـَٰٔنَ خَفَّفَ ٱللَّهُ عَنكُمۡ وَعَلِمَ أَنَّ فِيكُمۡ ضَعۡفٗاۚ فَإِن يَكُن مِّنكُم مِّاْئَةٞ صَابِرَةٞ يَغۡلِبُواْ مِاْئَتَيۡنِۚ وَإِن يَكُن مِّنكُمۡ أَلۡفٞ يَغۡلِبُوٓاْ أَلۡفَيۡنِ بِإِذۡنِ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ مَعَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[الأنفَال: 66]
﴿الآن خفف الله عنكم وعلم أن فيكم ضعفا فإن يكن منكم مائة﴾ [الأنفَال: 66]
Abubakar Mahmood Jummi A yanzu Allah Ya sauƙaƙe daga gare ku, kuma Ya sani cewa lalle ne akwai masu rauni a cikinku. To, idan mutum ɗari, masu haƙuri, suka kasance daga gare ku, za su rinjayi metan, kuma idan dubu suka kasance daga gare ku, za su rinjayi dubu biyu, da iznin Allah. Kuma Allah Yana tare da masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi A yanzu Allah Ya sauƙaƙe daga gare ku, kuma Ya sani cewa lalle ne akwai masu rauni a cikinku. To, idan mutum ɗari, masu haƙuri, suka kasance daga gare ku, za su rinjayi metan, kuma idan dubu suka kasance daga gare ku, za su rinjayi dubu biyu, da iznin Allah. Kuma Allah Yana tare da masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi A yanzu Allah Yã sauƙaƙe daga gare ku, kuma Yã sani cẽwa lalle ne akwai mãsu rauni a cikinku. To, idan mutum ɗari, mãsu haƙuri, suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi mẽtan, kuma idan dubu suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi dubu biyu, da iznin Allah. Kuma Allah Yanã tãre da mãsu haƙuri |