Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 72 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَهَاجَرُواْ وَجَٰهَدُواْ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَٱلَّذِينَ ءَاوَواْ وَّنَصَرُوٓاْ أُوْلَٰٓئِكَ بَعۡضُهُمۡ أَوۡلِيَآءُ بَعۡضٖۚ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَلَمۡ يُهَاجِرُواْ مَا لَكُم مِّن وَلَٰيَتِهِم مِّن شَيۡءٍ حَتَّىٰ يُهَاجِرُواْۚ وَإِنِ ٱسۡتَنصَرُوكُمۡ فِي ٱلدِّينِ فَعَلَيۡكُمُ ٱلنَّصۡرُ إِلَّا عَلَىٰ قَوۡمِۭ بَيۡنَكُمۡ وَبَيۡنَهُم مِّيثَٰقٞۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[الأنفَال: 72]
﴿إن الذين آمنوا وهاجروا وجاهدوا بأموالهم وأنفسهم في سبيل الله والذين آووا﴾ [الأنفَال: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihadi da dukiyoyinsuda rayukansu, a cikin hanyar Allah, da waɗanda suka bayar da masauki, kuma suka yi taimako. Waɗancan, sashensu waliyyai ne ga sashe. Kuma waɗanda suka yi imani kuma ba su yi hijira* ba, ba ku da wani abu daga waliccinsu, sai sun yi hijira. Kuma idan suka neme ku taimako a cikin addini, to taimako ya wajaba a kanku, face a kan mutane waɗanda a tsakaninku da tsakaninsu akwai wani alkwari. Kuma Allah ne, ga abin da kuke aikatawa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihadi da dukiyoyinsuda rayukansu, a cikin hanyar Allah, da waɗanda suka bayar da masauki, kuma suka yi taimako. Waɗancan, sashensu waliyyai ne ga sashe. Kuma waɗanda suka yi imani kuma ba su yi hijira ba, ba ku da wani abu daga waliccinsu, sai sun yi hijira. Kuma idan suka neme ku taimako a cikin addini, to taimako ya wajaba a kanku, face a kan mutane waɗanda a tsakaninku da tsakaninsu akwai wani alkwari. Kuma Allah ne, ga abin da kuke aikatawa, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihãdi da dũkiyõyinsuda rãyukansu, a cikin hanyar Allah, da waɗanda suka bãyar da masauki, kuma suka yi taimako. Waɗancan, sãshensu waliyyai ne ga sãshe. Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma ba su yi hijira ba, bã ku da wani abu daga waliccinsu, sai sun yi hijira. Kuma idan suka nẽme ku taimako a cikin addini, to taimako yã wajaba a kanku, fãce a kan mutãne waɗanda a tsakãninku da tsakãninsu akwai wani alkwari. Kuma Allah ne, ga abin da kuke aikatãwa, Mai gani |