Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 73 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بَعۡضُهُمۡ أَوۡلِيَآءُ بَعۡضٍۚ إِلَّا تَفۡعَلُوهُ تَكُن فِتۡنَةٞ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَفَسَادٞ كَبِيرٞ ﴾
[الأنفَال: 73]
﴿والذين كفروا بعضهم أولياء بعض إلا تفعلوه تكن فتنة في الأرض وفساد﴾ [الأنفَال: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta sashensu ne waliyyan sashe, idan ba ku aikata shi ba, wata fitina za ta kasance a cikin ƙasa, da fasadi babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta sashensu ne waliyyan sashe, idan ba ku aikata shi ba, wata fitina za ta kasance a cikin ƙasa, da fasadi babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta sãshensu ne waliyyan sãshe, idan ba ku aikata shi ba, wata fitina zã ta kasance a cikin ƙasa, da fasãdi babba |