Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 71 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَإِن يُرِيدُواْ خِيَانَتَكَ فَقَدۡ خَانُواْ ٱللَّهَ مِن قَبۡلُ فَأَمۡكَنَ مِنۡهُمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٌ ﴾
[الأنفَال: 71]
﴿وإن يريدوا خيانتك فقد خانوا الله من قبل فأمكن منهم والله عليم﴾ [الأنفَال: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun yi nufin yaudararka, to, haƙiƙa, sun yaudari Allahdaga gabani sai Ya bayar da dama daga gare su: Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi nufin yaudararka, to, haƙiƙa, sun yaudari Allahdaga gabani sai Ya bayar da dama daga gare su: Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi nufin yaudararka, to, haƙĩƙa, sun yaudari Allahdaga gabãni sai Ya bãyar da dãmã daga gare su: Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |