Quran with Hausa translation - Surah ‘Abasa ayat 19 - عَبَسَ - Page - Juz 30
﴿مِن نُّطۡفَةٍ خَلَقَهُۥ فَقَدَّرَهُۥ ﴾
[عَبَسَ: 19]
﴿من نطفة خلقه فقدره﴾ [عَبَسَ: 19]
| Abubakar Mahmood Jummi Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddara shi (ga halaye) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddara shi (ga halaye) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddarã shi (ga halaye) |