Quran with Hausa translation - Surah AT-Tariq ayat 15 - الطَّارق - Page - Juz 30
﴿إِنَّهُمۡ يَكِيدُونَ كَيۡدٗا ﴾
[الطَّارق: 15]
﴿إنهم يكيدون كيدا﴾ [الطَّارق: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne su, suna ƙulla kaidi na sosai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne su, suna ƙulla kaidi na sosai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne sũ, suna ƙulla kaidi na sõsai |