Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 119 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَكُونُواْ مَعَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[التوبَة: 119]
﴿ياأيها الذين آمنوا اتقوا الله وكونوا مع الصادقين﴾ [التوبَة: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku kasance tare da masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku kasance tare da masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku kasance tãre da mãsu gaskiya |