×

Bã ya kasancẽwa* ga mutãnen Madĩna da wanda yake a gẽfensu, daga 9:120 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:120) ayat 120 in Hausa

9:120 Surah At-Taubah ayat 120 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 120 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿مَا كَانَ لِأَهۡلِ ٱلۡمَدِينَةِ وَمَنۡ حَوۡلَهُم مِّنَ ٱلۡأَعۡرَابِ أَن يَتَخَلَّفُواْ عَن رَّسُولِ ٱللَّهِ وَلَا يَرۡغَبُواْ بِأَنفُسِهِمۡ عَن نَّفۡسِهِۦۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ لَا يُصِيبُهُمۡ ظَمَأٞ وَلَا نَصَبٞ وَلَا مَخۡمَصَةٞ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَلَا يَطَـُٔونَ مَوۡطِئٗا يَغِيظُ ٱلۡكُفَّارَ وَلَا يَنَالُونَ مِنۡ عَدُوّٖ نَّيۡلًا إِلَّا كُتِبَ لَهُم بِهِۦ عَمَلٞ صَٰلِحٌۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُضِيعُ أَجۡرَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[التوبَة: 120]

Bã ya kasancẽwa* ga mutãnen Madĩna da wanda yake a gẽfensu, daga ƙauyãwã, su sãba daga bin Manzon Allah, kuma kada su yi gudu da rãyukansu daga ransa. Wancan, sabõda ƙishirwa bã ta sãmun su, haka kuma wata wahala, haka kuma wata yunwa, a cikin hanyai Allah, kuma bã su tãkin wani matãki wanda yake takaitar da kãfirai kuma bã su sãmun wani sãmu daga maƙiyi fãce an rubuta musu da shi, lãdar aiki na ƙwarai. Lallai ne Allah bã Ya tõzarta lãdar mãsu kyautatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ما كان لأهل المدينة ومن حولهم من الأعراب أن يتخلفوا عن رسول, باللغة الهوسا

﴿ما كان لأهل المدينة ومن حولهم من الأعراب أن يتخلفوا عن رسول﴾ [التوبَة: 120]

Abubakar Mahmood Jummi
Ba ya kasancewa* ga mutanen Madina da wanda yake a gefensu, daga ƙauyawa, su saba daga bin Manzon Allah, kuma kada su yi gudu da rayukansu daga ransa. Wancan, saboda ƙishirwa ba ta samun su, haka kuma wata wahala, haka kuma wata yunwa, a cikin hanyai Allah, kuma ba su takin wani mataki wanda yake takaitar da kafirai kuma ba su samun wani samu daga maƙiyi face an rubuta musu da shi, ladar aiki na ƙwarai. Lallai ne Allah ba Ya tozarta ladar masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ba ya kasancewa ga mutanen Madina da wanda yake a gefensu, daga ƙauyawa, su saba daga bin Manzon Allah, kuma kada su yi gudu da rayukansu daga ransa. Wancan, saboda ƙishirwa ba ta samun su, haka kuma wata wahala, haka kuma wata yunwa, a cikin hanyai Allah, kuma ba su takin wani mataki wanda yake takaitar da kafirai kuma ba su samun wani samu daga maƙiyi face an rubuta musu da shi, ladar aiki na ƙwarai. Lallai ne Allah ba Ya tozarta ladar masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Bã ya kasancẽwa ga mutãnen Madĩna da wanda yake a gẽfensu, daga ƙauyãwã, su sãba daga bin Manzon Allah, kuma kada su yi gudu da rãyukansu daga ransa. Wancan, sabõda ƙishirwa bã ta sãmun su, haka kuma wata wahala, haka kuma wata yunwa, a cikin hanyai Allah, kuma bã su tãkin wani matãki wanda yake takaitar da kãfirai kuma bã su sãmun wani sãmu daga maƙiyi fãce an rubuta musu da shi, lãdar aiki na ƙwarai. Lallai ne Allah bã Ya tõzarta lãdar mãsu kyautatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek