×

Kuma (Allah) Yã karɓi tũba a kan ukun* nan waɗanda aka jinkirtar 9:118 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:118) ayat 118 in Hausa

9:118 Surah At-Taubah ayat 118 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 118 - التوبَة - Page - Juz 11

﴿وَعَلَى ٱلثَّلَٰثَةِ ٱلَّذِينَ خُلِّفُواْ حَتَّىٰٓ إِذَا ضَاقَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلۡأَرۡضُ بِمَا رَحُبَتۡ وَضَاقَتۡ عَلَيۡهِمۡ أَنفُسُهُمۡ وَظَنُّوٓاْ أَن لَّا مَلۡجَأَ مِنَ ٱللَّهِ إِلَّآ إِلَيۡهِ ثُمَّ تَابَ عَلَيۡهِمۡ لِيَتُوبُوٓاْۚ إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[التوبَة: 118]

Kuma (Allah) Yã karɓi tũba a kan ukun* nan waɗanda aka jinkirtar har ƙasa da yalwarta ta yi ƙunci a kansu, kuma rãyukansu suka yi ƙunci a kansu, kuma suka yi zaton bãbu wata mafakã daga Allah fãce (kõmãwa) zuwa gare Shi. Sa'an nan Allah Ya karɓi tũbarsu, dõmin su tabbata a kan tũba. Lalle Allah ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وعلى الثلاثة الذين خلفوا حتى إذا ضاقت عليهم الأرض بما رحبت وضاقت, باللغة الهوسا

﴿وعلى الثلاثة الذين خلفوا حتى إذا ضاقت عليهم الأرض بما رحبت وضاقت﴾ [التوبَة: 118]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma (Allah) Ya karɓi tuba a kan ukun* nan waɗanda aka jinkirtar har ƙasa da yalwarta ta yi ƙunci a kansu, kuma rayukansu suka yi ƙunci a kansu, kuma suka yi zaton babu wata mafaka daga Allah face (komawa) zuwa gare Shi. Sa'an nan Allah Ya karɓi tubarsu, domin su tabbata a kan tuba. Lalle Allah ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma (Allah) Ya karɓi tuba a kan ukun nan waɗanda aka jinkirtar har ƙasa da yalwarta ta yi ƙunci a kansu, kuma rayukansu suka yi ƙunci a kansu, kuma suka yi zaton babu wata mafaka daga Allah face (komawa) zuwa gare Shi. Sa'an nan Allah Ya karɓi tubarsu, domin su tabbata a kan tuba. Lalle Allah ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma (Allah) Yã karɓi tũba a kan ukun nan waɗanda aka jinkirtar har ƙasa da yalwarta ta yi ƙunci a kansu, kuma rãyukansu suka yi ƙunci a kansu, kuma suka yi zaton bãbu wata mafakã daga Allah fãce (kõmãwa) zuwa gare Shi. Sa'an nan Allah Ya karɓi tũbarsu, dõmin su tabbata a kan tũba. Lalle Allah ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek