Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 20 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَهَاجَرُواْ وَجَٰهَدُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡ أَعۡظَمُ دَرَجَةً عِندَ ٱللَّهِۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَآئِزُونَ ﴾
[التوبَة: 20]
﴿الذين آمنوا وهاجروا وجاهدوا في سبيل الله بأموالهم وأنفسهم أعظم درجة عند﴾ [التوبَة: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi imani, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihadi, a cikin hanyar Allah, da dukiyoyinsu, da rayukansu, su ne mafi girma ga daraja, a wurin Allah, kuma waɗannan su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi imani, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihadi, a cikin hanyar Allah, da dukiyoyinsu, da rayukansu, su ne mafi girma ga daraja, a wurin Allah, kuma waɗannan su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka yi hijira, kuma suka yi jihãdi, a cikin hanyar Allah, da dũkiyõyinsu, da rãyukansu, sũ ne mafi girma ga daraja, a wurin Allah, kuma waɗannan sũ ne mãsu babban rabo |