Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 21 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يُبَشِّرُهُمۡ رَبُّهُم بِرَحۡمَةٖ مِّنۡهُ وَرِضۡوَٰنٖ وَجَنَّٰتٖ لَّهُمۡ فِيهَا نَعِيمٞ مُّقِيمٌ ﴾
[التوبَة: 21]
﴿يبشرهم ربهم برحمة منه ورضوان وجنات لهم فيها نعيم مقيم﴾ [التوبَة: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijinsu Yana yi musu bishara da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidajen Aljanna. suna da, a cikin su, ni'ima zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinsu Yana yi musu bishara da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidajen Aljanna. suna da, a cikinsu, ni'ima zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinsu Yanã yi musu bishãra da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidãjen Aljanna. sunã da, a cikinsu, ni'ima zaunanniya |