Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 19 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿۞ أَجَعَلۡتُمۡ سِقَايَةَ ٱلۡحَآجِّ وَعِمَارَةَ ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِ كَمَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَجَٰهَدَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۚ لَا يَسۡتَوُۥنَ عِندَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[التوبَة: 19]
﴿أجعلتم سقاية الحاج وعمارة المسجد الحرام كمن آمن بالله واليوم الآخر وجاهد﴾ [التوبَة: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kun sanya shayar da mahajjata da rayar da Masallaci Mai alfarma kamar wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, kuma ya yi jihaɗi a cikin hanyar Allah? Ba su daidaita a wurin Allah. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kun sanya shayar da mahajjata da rayar da Masallaci Mai alfarma kamar wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, kuma ya yi jihaɗi a cikin hanyar Allah? Ba su daidaita a wurin Allah. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kun sanya shãyar da mahajjata da rãyar da Masallaci Mai alfarma kamar wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira, kuma ya yi jihãɗi a cikin hanyar Allah? Bã su daidaita a wurin Allah. Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai |