Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 23 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَّخِذُوٓاْ ءَابَآءَكُمۡ وَإِخۡوَٰنَكُمۡ أَوۡلِيَآءَ إِنِ ٱسۡتَحَبُّواْ ٱلۡكُفۡرَ عَلَى ٱلۡإِيمَٰنِۚ وَمَن يَتَوَلَّهُم مِّنكُمۡ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[التوبَة: 23]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتخذوا آباءكم وإخوانكم أولياء إن استحبوا الكفر على﴾ [التوبَة: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi ubanninku da 'yan'uwanku masoya, idan sun nuna son kafirci a kan imani*. Kuma wanda ya jiɓince su daga gare ku, to, waɗan nan su ne Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi ubanninku da 'yan'uwanku masoya, idan sun nuna son kafirci a kan imani. Kuma wanda ya jiɓince su daga gare ku, to, waɗannan su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku riƙi ubanninku da 'yan'uwanku masõya, idan sun nũna son kãfirci a kan ĩmãni. Kuma wanda ya jiɓince su daga gare ku, to, waɗannan sũ ne azzãlumai |