Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 24 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قُلۡ إِن كَانَ ءَابَآؤُكُمۡ وَأَبۡنَآؤُكُمۡ وَإِخۡوَٰنُكُمۡ وَأَزۡوَٰجُكُمۡ وَعَشِيرَتُكُمۡ وَأَمۡوَٰلٌ ٱقۡتَرَفۡتُمُوهَا وَتِجَٰرَةٞ تَخۡشَوۡنَ كَسَادَهَا وَمَسَٰكِنُ تَرۡضَوۡنَهَآ أَحَبَّ إِلَيۡكُم مِّنَ ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَجِهَادٖ فِي سَبِيلِهِۦ فَتَرَبَّصُواْ حَتَّىٰ يَأۡتِيَ ٱللَّهُ بِأَمۡرِهِۦۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[التوبَة: 24]
﴿قل إن كان آباؤكم وأبناؤكم وإخوانكم وأزواجكم وعشيرتكم وأموال اقترفتموها وتجارة تخشون﴾ [التوبَة: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Idan ubanninku da ɗiyanku da 'yan'uwanku da matanku da danginku da dukiyoyi, waɗanda kuka yi tsiwirwirinsu, da fatauci wanda kuke tsoron tasgaronsa, da gidaje waɗanda kuke yarda da su, sun kasance mafiya soyuwa a gare ku daga Allah da ManzonSa, da yin jihadi ga hanyarSa, to, ku yi jira har Allah Ya zo da umurninSa! Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan ubanninku da ɗiyanku da 'yan'uwanku da matanku da danginku da dukiyoyi, waɗanda kuka yi tsiwirwirinsu, da fatauci wanda kuke tsoron tasgaronsa, da gidaje waɗanda kuke yarda da su, sun kasance mafiya soyuwa a gare ku daga Allah da ManzonSa, da yin jihadi ga hanyarSa, to, ku yi jira har Allah Ya zo da umurninSa! Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan ubanninku da ɗiyanku da 'yan'uwanku da mãtanku da danginku da dũkiyõyi, waɗanda kuka yi tsiwirwirinsu, da fatauci wanda kuke tsõron tasgaronsa, da gidaje waɗanda kuke yarda da su, sun kasance mafiya sõyuwa a gare ku daga Allah da ManzonSa, da yin jihãdi ga hanyarSa, to, ku yi jira har Allah Ya zo da umurninSa! Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne fãsiƙai |