Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 22 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدًاۚ إِنَّ ٱللَّهَ عِندَهُۥٓ أَجۡرٌ عَظِيمٞ ﴾
[التوبَة: 22]
﴿خالدين فيها أبدا إن الله عنده أجر عظيم﴾ [التوبَة: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Suna madawwama a cikinsu, har abada. Lalle ne Allah a wurinSa akwai lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinsu, har abada. Lalle ne Allah a wurinSa akwai lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã madawwamã a cikinsu, har abada. Lalle ne Allah a wurinSa akwai lãda mai girma |