Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 25 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَقَدۡ نَصَرَكُمُ ٱللَّهُ فِي مَوَاطِنَ كَثِيرَةٖ وَيَوۡمَ حُنَيۡنٍ إِذۡ أَعۡجَبَتۡكُمۡ كَثۡرَتُكُمۡ فَلَمۡ تُغۡنِ عَنكُمۡ شَيۡـٔٗا وَضَاقَتۡ عَلَيۡكُمُ ٱلۡأَرۡضُ بِمَا رَحُبَتۡ ثُمَّ وَلَّيۡتُم مُّدۡبِرِينَ ﴾
[التوبَة: 25]
﴿لقد نصركم الله في مواطن كثيرة ويوم حنين إذ أعجبتكم كثرتكم فلم﴾ [التوبَة: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa, Allah Ya taimake ku a cikin wurare masu yawa, da Ranar Hunainu,* a lokacin da yawanku ya ba ku sha'awa, sai bai amfanar da ku da kome ba, kuma ƙasa ta yi ƙunci a kanku da yalwarta, sa'an nan kuma kuka juya kuna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa, Allah Ya taimake ku a cikin wurare masu yawa, da Ranar Hunainu, a lokacin da yawanku ya ba ku sha'awa, sai bai amfanar da ku da kome ba, kuma ƙasa ta yi ƙunci a kanku da yalwarta, sa'an nan kuma kuka juya kuna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa, Allah Yã taimake ku a cikin wurãre mãsu yawa, da Rãnar Hunainu, a lõkacin da yawanku ya bã ku sha'awa, sai bai amfãnar da ku da kõme ba, kuma ƙasa ta yi ƙunci a kanku da yalwarta, sa'an nan kuma kuka jũya kunã mãsu bãyar da bãya |