Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 35 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَوۡمَ يُحۡمَىٰ عَلَيۡهَا فِي نَارِ جَهَنَّمَ فَتُكۡوَىٰ بِهَا جِبَاهُهُمۡ وَجُنُوبُهُمۡ وَظُهُورُهُمۡۖ هَٰذَا مَا كَنَزۡتُمۡ لِأَنفُسِكُمۡ فَذُوقُواْ مَا كُنتُمۡ تَكۡنِزُونَ ﴾
[التوبَة: 35]
﴿يوم يحمى عليها في نار جهنم فتكوى بها جباههم وجنوبهم وظهورهم هذا﴾ [التوبَة: 35]
Abubakar Mahmood Jummi A Ranar da ake ƙona shi a kanta a cikin wutar Jahannama, sai a yi lalas da ita ga goshinansu da sashinansu da bayayyakinsu, (a ce musu): "Wannan ne abin da kuka taskace domin rayukanku. To, ku ɗanɗani abin da kuka kasance kuna sanyawa a taska |
Abubakar Mahmoud Gumi A Ranar da ake ƙona shi a kanta a cikin wutar Jahannama, sai a yi lalas da ita ga goshinansu da sashinansu da bayayyakinsu, (a ce musu): "Wannan ne abin da kuka taskace domin rayukanku. To, ku ɗanɗani abin da kuka kasance kuna sanyawa a taska |
Abubakar Mahmoud Gumi A Rãnar da ake ƙõna shi a kanta a cikin wutar Jahannama, sai a yi lalas da ita ga gõshinansu da sãshinansu da bãyayyakinsu, (a ce musu): "Wannan ne abin da kuka taskace dõmin rãyukanku. To, ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã sanyãwa a taska |