×

Lallai ne ƙidãyayyun watanni a wurin Allah watã gõma shã biyu ne 9:36 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:36) ayat 36 in Hausa

9:36 Surah At-Taubah ayat 36 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 36 - التوبَة - Page - Juz 10

﴿إِنَّ عِدَّةَ ٱلشُّهُورِ عِندَ ٱللَّهِ ٱثۡنَا عَشَرَ شَهۡرٗا فِي كِتَٰبِ ٱللَّهِ يَوۡمَ خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ مِنۡهَآ أَرۡبَعَةٌ حُرُمٞۚ ذَٰلِكَ ٱلدِّينُ ٱلۡقَيِّمُۚ فَلَا تَظۡلِمُواْ فِيهِنَّ أَنفُسَكُمۡۚ وَقَٰتِلُواْ ٱلۡمُشۡرِكِينَ كَآفَّةٗ كَمَا يُقَٰتِلُونَكُمۡ كَآفَّةٗۚ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[التوبَة: 36]

Lallai ne ƙidãyayyun watanni a wurin Allah watã gõma shã biyu ne a cikin Littãfin* Allah, a Rãnar da Ya halicci sammai da ƙasa daga cikinsu akwai huɗu mãsu alfarma. Wannan ne addini madaidaici. Sabõda haka kada ku zãlunci kanku a cikinsu. Kuma ku yãƙi mushirikai gabã ɗaya, kamar yadda suke yãƙar ku gabã ɗaya. Kuma ku sani cẽwa lallai ne Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن عدة الشهور عند الله اثنا عشر شهرا في كتاب الله يوم, باللغة الهوسا

﴿إن عدة الشهور عند الله اثنا عشر شهرا في كتاب الله يوم﴾ [التوبَة: 36]

Abubakar Mahmood Jummi
Lallai ne ƙidayayyun watanni a wurin Allah wata goma sha biyu ne a cikin Littafin* Allah, a Ranar da Ya halicci sammai da ƙasa daga cikinsu akwai huɗu masu alfarma. Wannan ne addini madaidaici. Saboda haka kada ku zalunci kanku a cikinsu. Kuma ku yaƙi mushirikai gaba ɗaya, kamar yadda suke yaƙar ku gaba ɗaya. Kuma ku sani cewa lallai ne Allah Yana tare da masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lallai ne ƙidayayyun watanni a wurin Allah wata goma sha biyu ne a cikin Littafin Allah, a Ranar da Ya halicci sammai da ƙasa daga cikinsu akwai huɗu masu alfarma. Wannan ne addini madaidaici. Saboda haka kada ku zalunci kanku a cikinsu. Kuma ku yaƙi mushirikai gaba ɗaya, kamar yadda suke yaƙar ku gaba ɗaya. Kuma ku sani cewa lallai ne Allah Yana tare da masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lallai ne ƙidãyayyun watanni a wurin Allah watã gõma shã biyu ne a cikin Littãfin Allah, a Rãnar da Ya halicci sammai da ƙasa daga cikinsu akwai huɗu mãsu alfarma. Wannan ne addini madaidaici. Sabõda haka kada ku zãlunci kanku a cikinsu. Kuma ku yãƙi mushirikai gabã ɗaya, kamar yadda suke yãƙar ku gabã ɗaya. Kuma ku sani cẽwa lallai ne Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek