Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 70 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿أَلَمۡ يَأۡتِهِمۡ نَبَأُ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ قَوۡمِ نُوحٖ وَعَادٖ وَثَمُودَ وَقَوۡمِ إِبۡرَٰهِيمَ وَأَصۡحَٰبِ مَدۡيَنَ وَٱلۡمُؤۡتَفِكَٰتِۚ أَتَتۡهُمۡ رُسُلُهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِۖ فَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيَظۡلِمَهُمۡ وَلَٰكِن كَانُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[التوبَة: 70]
﴿ألم يأتهم نبأ الذين من قبلهم قوم نوح وعاد وثمود وقوم إبراهيم﴾ [التوبَة: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Shin labarin waɗanda suke a gabaninsu bai je musu ba, mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa da mutanen Ibrahim da Ma'abuta Madyana da waɗanda aka birkice? Manzanninsu sun je musu da ayoyayi bayanannu. To, Allah bai kasance Yana zaluntar su ba, amma sun kasance rayukansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin labarin waɗanda suke a gabaninsu bai je musu ba, mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa da mutanen Ibrahim da Ma'abuta Madyana da waɗanda aka birkice? Manzanninsu sun je musu da ayoyayi bayanannu. To, Allah bai kasance Yana zaluntar su ba, amma sun kasance rayukansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin lãbarin waɗanda suke a gabãninsu bai je musu ba, mutãnen Nũhu da Ãdãwa da Samũdãwa da mutãnen Ibrãhĩm da Ma'abũta Madyana da waɗanda aka birkice? Manzanninsu sun jẽ musu da ãyõyayi bayanannu. To, Allah bai kasance Yanã zãluntar su ba, amma sun kasance rãyukansu suke zãlunta |