Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 69 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿كَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُمۡ كَانُوٓاْ أَشَدَّ مِنكُمۡ قُوَّةٗ وَأَكۡثَرَ أَمۡوَٰلٗا وَأَوۡلَٰدٗا فَٱسۡتَمۡتَعُواْ بِخَلَٰقِهِمۡ فَٱسۡتَمۡتَعۡتُم بِخَلَٰقِكُمۡ كَمَا ٱسۡتَمۡتَعَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُم بِخَلَٰقِهِمۡ وَخُضۡتُمۡ كَٱلَّذِي خَاضُوٓاْۚ أُوْلَٰٓئِكَ حَبِطَتۡ أَعۡمَٰلُهُمۡ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[التوبَة: 69]
﴿كالذين من قبلكم كانوا أشد منكم قوة وأكثر أموالا وأولادا فاستمتعوا بخلاقهم﴾ [التوبَة: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar waɗanda suke a gabaninku, sun kasance mafi tsananin ƙarfi daga gare ku, kuma mafi yawan dukiyoyi da ɗiya. Sai suka ji daɗi da rabonsu, sai kuka ji daɗi da rabonku kamar yadda waɗanda suke a gabaninku suka ji daɗi, da rabonsu, kuma kuka kutsa kamar kutsawarsu. Waɗancan ayyukansu sun ɓaci a duniya da Lahira, kuma waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar waɗanda suke a gabaninku, sun kasance mafi tsananin ƙarfi daga gare ku, kuma mafi yawan dukiyoyi da ɗiya. Sai suka ji daɗi da rabonsu, sai kuka ji daɗi da rabonku kamar yadda waɗanda suke a gabaninku suka ji daɗi, da rabonsu, kuma kuka kutsa kamar kutsawarsu. Waɗancan ayyukansu sun ɓaci a duniya da Lahira, kuma waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar waɗanda suke a gabãninku, sun kasance mafi tsananin ƙarfi daga gare ku, kuma mafi yawan dũkiyõyi da ɗiya. Sai suka ji daɗi da rabonsu, sai kuka ji daɗi da rabonku kamar yadda waɗanda suke a gabãninku suka ji dãɗi, da rabonsu, kuma kuka kũtsa kamar kũtsãwarsu. Waɗancan ayyukansu sun ɓãci a dũniya da Lãhira, kuma waɗannan sũ ne mãsu hasãra |