Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 73 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ جَٰهِدِ ٱلۡكُفَّارَ وَٱلۡمُنَٰفِقِينَ وَٱغۡلُظۡ عَلَيۡهِمۡۚ وَمَأۡوَىٰهُمۡ جَهَنَّمُۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[التوبَة: 73]
﴿ياأيها النبي جاهد الكفار والمنافقين واغلظ عليهم ومأواهم جهنم وبئس المصير﴾ [التوبَة: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Ka yaƙi kafirai da munafukai kuma ka tsaurara a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce. Tir da ta zama makomar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka yaƙi kafirai da munafukai kuma ka tsaurara a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce. Tir da ta zama makomar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka yãƙi kãfirai da munãfukai kuma ka tsaurara a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce. Tir da ta zama makõmar |