Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 72 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَعَدَ ٱللَّهُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا وَمَسَٰكِنَ طَيِّبَةٗ فِي جَنَّٰتِ عَدۡنٖۚ وَرِضۡوَٰنٞ مِّنَ ٱللَّهِ أَكۡبَرُۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[التوبَة: 72]
﴿وعد الله المؤمنين والمؤمنات جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها ومساكن﴾ [التوبَة: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Ya yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mata da gidajen Aljanna ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da wuraren zama masu daɗi a cikin gidajen Aljannar. Kuma yarda daga Allah ce mafi girma. Wancan shi ne babban rabo, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Ya yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mata da gidajen Aljanna ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da wuraren zama masu daɗi a cikin gidajen Aljannar. Kuma yarda daga Allah ce mafi girma. Wancan shi ne babban rabo, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yã yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mãtã da gidãjen Aljanna ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu, da wurãren zama mãsu dãɗi a cikin gidãjen Aljannar. Kuma yarda daga Allah ce mafi girma. Wancan shi ne babban rabo, mai girma |