Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 74 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ مَا قَالُواْ وَلَقَدۡ قَالُواْ كَلِمَةَ ٱلۡكُفۡرِ وَكَفَرُواْ بَعۡدَ إِسۡلَٰمِهِمۡ وَهَمُّواْ بِمَا لَمۡ يَنَالُواْۚ وَمَا نَقَمُوٓاْ إِلَّآ أَنۡ أَغۡنَىٰهُمُ ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ مِن فَضۡلِهِۦۚ فَإِن يَتُوبُواْ يَكُ خَيۡرٗا لَّهُمۡۖ وَإِن يَتَوَلَّوۡاْ يُعَذِّبۡهُمُ ٱللَّهُ عَذَابًا أَلِيمٗا فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِۚ وَمَا لَهُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مِن وَلِيّٖ وَلَا نَصِيرٖ ﴾
[التوبَة: 74]
﴿يحلفون بالله ما قالوا ولقد قالوا كلمة الكفر وكفروا بعد إسلامهم وهموا﴾ [التوبَة: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Suna rantsuwa da Allah, ba su faɗa ba, alhali kuwa lalle ne, haƙiƙa, sun faɗi kalmar kafirci, kuma; sun kafirta a bayan musuluntarsu, kuma sun yi himma ga abin da ba su samu ba. Kuma ba su zargi kome ba face domin Allah da ManzonSa Ya wadatar da su daga falalarSa. To, idan sun tuba zai kasance mafi alheri gare su, kuma idan sun juya baya, Allah zaiazabta su da azaba mai raɗaɗi a cikin duniya da Lahira, kuma ba su da wani masoyi ko wani mataimaki a cikin kasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna rantsuwa da Allah, ba su faɗa ba, alhali kuwa lalle ne, haƙiƙa, sun faɗi kalmar kafirci, kuma; sun kafirta a bayan musuluntarsu, kuma sun yi himma ga abin da ba su samu ba. Kuma ba su zargi kome ba face domin Allah da ManzonSa Ya wadatar da su daga falalarSa. To, idan sun tuba zai kasance mafi alheri gare su, kuma idan sun juya baya, Allah zaiazabta su da azaba mai raɗaɗi a cikin duniya da Lahira, kuma ba su da wani masoyi ko wani mataimaki a cikin kasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã rantsuwa da Allah, ba su faɗa ba, alhãli kuwa lalle ne, haƙĩƙa, sun faɗi kalmar kãfirci, kuma; sun kãfirta a bãyan musuluntarsu, kuma sun yi himma ga abin da ba su sãmu ba. Kuma ba su zargi kõme ba fãce dõmin Allah da ManzonSa Ya wadãtar da su daga falalarSa. To, idan sun tũba zai kasance mafi alhẽri gare su, kuma idan sun jũya bãya, Allah zaiazabtã su da azãba mai raɗaɗi a cikin dũniya da Lãhira, kuma bã su da wani masõyi kõ wani mataimaki a cikin kasa |