Quran with Hausa translation - Surah Al-Balad ayat 17 - البَلَد - Page - Juz 30
﴿ثُمَّ كَانَ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلصَّبۡرِ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلۡمَرۡحَمَةِ ﴾
[البَلَد: 17]
﴿ثم كان من الذين آمنوا وتواصوا بالصبر وتواصوا بالمرحمة﴾ [البَلَد: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi imani, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa juna wasiyya da tausayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi imani, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa juna wasiyya da tausayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka yi wa jũna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa jũna wasiyya da tausayi |