Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shams ayat 14 - الشَّمس - Page - Juz 30
﴿فَكَذَّبُوهُ فَعَقَرُوهَا فَدَمۡدَمَ عَلَيۡهِمۡ رَبُّهُم بِذَنۢبِهِمۡ فَسَوَّىٰهَا ﴾
[الشَّمس: 14]
﴿فكذبوه فعقروها فدمدم عليهم ربهم بذنبهم فسواها﴾ [الشَّمس: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka soke ta. Saboda haka Ubangijinsu Ya darkake su, saboda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azabar ga mai laifi da maras laifi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka soke ta. Saboda haka Ubangijinsu Ya darkake su, saboda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azabar ga mai laifi da maras laifi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka sõke ta. Sabõda haka Ubangijinsu Ya darkãke su, sabõda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azãbar ga mai laifi da maras laifi) |