Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shams ayat 8 - الشَّمس - Page - Juz 30
﴿فَأَلۡهَمَهَا فُجُورَهَا وَتَقۡوَىٰهَا ﴾
[الشَّمس: 8]
﴿فألهمها فجورها وتقواها﴾ [الشَّمس: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ya yi masa Ilhamar fajircinsa da shiryuwarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ya sanar da shi fajircinsa da shiryuwarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa |