Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Alaq ayat 13 - العَلَق - Page - Juz 30
﴿أَرَءَيۡتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰٓ ﴾
[العَلَق: 13]
﴿أرأيت إن كذب وتولى﴾ [العَلَق: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ka gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya juya baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ka gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya juya baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya |