Quran with Hausa translation - Surah Al-Bayyinah ayat 4 - البَينَة - Page - Juz 30
﴿وَمَا تَفَرَّقَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ إِلَّا مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَتۡهُمُ ٱلۡبَيِّنَةُ ﴾
[البَينَة: 4]
﴿وما تفرق الذين أوتوا الكتاب إلا من بعد ما جاءتهم البينة﴾ [البَينَة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su saɓa wa juna ba face bayan hujjar ta je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su saɓa wa juna ba face bayan hujjar ta je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su sãɓa wa juna ba face bayan hujjar ta je musu |