Quran with Hausa translation - Surah Al-Bayyinah ayat 5 - البَينَة - Page - Juz 30
﴿وَمَآ أُمِرُوٓاْ إِلَّا لِيَعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مُخۡلِصِينَ لَهُ ٱلدِّينَ حُنَفَآءَ وَيُقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَيُؤۡتُواْ ٱلزَّكَوٰةَۚ وَذَٰلِكَ دِينُ ٱلۡقَيِّمَةِ ﴾
[البَينَة: 5]
﴿وما أمروا إلا ليعبدوا الله مخلصين له الدين حنفاء ويقيموا الصلاة ويؤتوا﴾ [البَينَة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba a umarce su da kome ba face bauta wa Allah suna masu tsarkake addinin gare Shi, masu karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da salla kuma su bayar da zakka, kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba a umarce su da kome ba face bauta wa Allah suna masu tsarkake addinin gare Shi, masu karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da salla kuma su bayar da zakka, kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba a umarce su da kome ba fãce bauta wa Allah suna mãsu tsarkake addinin gare Shi, mãsu karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da salla kuma su bãyar da zakka, kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai |