Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 33 - يُونس - Page - Juz 11
﴿كَذَٰلِكَ حَقَّتۡ كَلِمَتُ رَبِّكَ عَلَى ٱلَّذِينَ فَسَقُوٓاْ أَنَّهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[يُونس: 33]
﴿كذلك حقت كلمت ربك على الذين فسقوا أنهم لا يؤمنون﴾ [يُونس: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar wancan ne kalmar Ubangijinka, ta tabbata a kan waɗanda suka yi fasiƙanci, cewa haƙiƙa su, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne kalmar Ubangijinka, ta tabbata a kan waɗanda suka yi fasiƙanci, cewa haƙiƙa su, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne kalmar Ubangijinka, ta tabbata a kan waɗanda suka yi fãsiƙanci, cẽwa haƙĩƙa sũ, bã zã su yi ĩmãni ba |