Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 34 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُلۡ هَلۡ مِن شُرَكَآئِكُم مَّن يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥۚ قُلِ ٱللَّهُ يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥۖ فَأَنَّىٰ تُؤۡفَكُونَ ﴾
[يُونس: 34]
﴿قل هل من شركائكم من يبدأ الخلق ثم يعيده قل الله يبدأ﴾ [يُونس: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, daga abubuwan shirkinku akwai wanda yake fara halitta, sa'an nan kuma ya mayar da ita?" Ka ce: "Allah ne Yake fara halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita. To, yaya akejuyar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, daga abubuwan shirkinku akwai wanda yake fara halitta, sa'an nan kuma ya mayar da ita?" Ka ce: "Allah ne Yake fara halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita. To, yaya akejuyar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, daga abũbuwan shirkinku akwai wanda yake fãra halitta, sa'an nan kuma ya mayar da ita?" Ka ce: "Allah ne Yake fãra halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita. To, yãyã akejũyar da ku |