Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 32 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمُ ٱلۡحَقُّۖ فَمَاذَا بَعۡدَ ٱلۡحَقِّ إِلَّا ٱلضَّلَٰلُۖ فَأَنَّىٰ تُصۡرَفُونَ ﴾
[يُونس: 32]
﴿فذلكم الله ربكم الحق فماذا بعد الحق إلا الضلال فأنى تصرفون﴾ [يُونس: 32]
Abubakar Mahmood Jummi To, Wancan ne Allah, Ubangijinku Tobbatacce. To, mene ne a bayan gaskiya face ɓata? To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Wancan ne Allah, Ubangijinku Tobbatacce. To, mene ne a bayan gaskiya face ɓata? To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Wancan ne Allah, Ubangijinku Tobbatacce. To, mẽne ne a bãyan gaskiya fãce ɓãta? To, yãya ake karkatar da ku |