Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 36 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا يَتَّبِعُ أَكۡثَرُهُمۡ إِلَّا ظَنًّاۚ إِنَّ ٱلظَّنَّ لَا يُغۡنِي مِنَ ٱلۡحَقِّ شَيۡـًٔاۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمُۢ بِمَا يَفۡعَلُونَ ﴾
[يُونس: 36]
﴿وما يتبع أكثرهم إلا ظنا إن الظن لا يغني من الحق شيئا﴾ [يُونس: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mafi yawansu ba su biyar kome face zato. Lalle ne zato ba ya wadatar da kome daga gaskiya. Lalle Allah ne Masani ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawansu ba su biyar kome face zato. Lalle ne zato ba ya wadatar da kome daga gaskiya. Lalle Allah ne Masani ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawansu bã su biyar kõme fãce zato. Lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya. Lalle Allah ne Masani ga abin da suke aikatãwa |