Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 37 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا كَانَ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانُ أَن يُفۡتَرَىٰ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَلَٰكِن تَصۡدِيقَ ٱلَّذِي بَيۡنَ يَدَيۡهِ وَتَفۡصِيلَ ٱلۡكِتَٰبِ لَا رَيۡبَ فِيهِ مِن رَّبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[يُونس: 37]
﴿وما كان هذا القرآن أن يفترى من دون الله ولكن تصديق الذي﴾ [يُونس: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wan nan Alƙur'ani bai kasance ga a ƙirƙira shi ba daga wanin Allah, kuma amma shi gaskatawar wannan ne da yake a gabanin sa da bayanin hukuncin littaffan Allah, Babu shakka a cikinsa, daga Ubangijin halittu yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan Alƙur'ani bai kasance ga a ƙirƙira shi ba daga wanin Allah, kuma amma shi gaskatawar wannan ne da yake a gabaninsa da bayanin hukuncin littaffan Allah, Babu shakka a cikinsa, daga Ubangijin halittu yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan Alƙur'ãni bai kasance ga a ƙirƙira shi ba daga wanin Allah, kuma amma shi gaskatawar wannan ne da yake a gabãninsa da bayãnin hukuncin littãffan Allah, Bãbu shakka a cikinsa, daga Ubangijin halittu yake |