Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 54 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَوۡ أَنَّ لِكُلِّ نَفۡسٖ ظَلَمَتۡ مَا فِي ٱلۡأَرۡضِ لَٱفۡتَدَتۡ بِهِۦۗ وَأَسَرُّواْ ٱلنَّدَامَةَ لَمَّا رَأَوُاْ ٱلۡعَذَابَۖ وَقُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡقِسۡطِ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[يُونس: 54]
﴿ولو أن لكل نفس ظلمت ما في الأرض لافتدت به وأسروا الندامة﴾ [يُونس: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da kowane rai wanda ya yi zalunci ya mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa, to, da ya yi fansa da shi. Kuma suka dinga nadama a lokacin da suka ga azaba. Sa'an nan aka yi hukunci a tsakaninsu da adalci, kuma ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da kowane rai wanda ya yi zalunci ya mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa, to, da ya yi fansa da shi. Kuma suka dinga nadama a lokacin da suka ga azaba. Sa'an nan aka yi hukunci a tsakaninsu da adalci, kuma ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã kõwane rai wanda ya yi zãlunci yã mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa, to, dã yã yi fansa da shi. Kuma suka dinga nadãma a lõkacin da suka ga azãba. Sa'an nan aka yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma bã zã a zãlunce su ba |