Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 5 - يُونس - Page - Juz 11
﴿هُوَ ٱلَّذِي جَعَلَ ٱلشَّمۡسَ ضِيَآءٗ وَٱلۡقَمَرَ نُورٗا وَقَدَّرَهُۥ مَنَازِلَ لِتَعۡلَمُواْ عَدَدَ ٱلسِّنِينَ وَٱلۡحِسَابَۚ مَا خَلَقَ ٱللَّهُ ذَٰلِكَ إِلَّا بِٱلۡحَقِّۚ يُفَصِّلُ ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾
[يُونس: 5]
﴿هو الذي جعل الشمس ضياء والقمر نورا وقدره منازل لتعلموا عدد السنين﴾ [يُونس: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya sanya muku rana, babban haske, da wata mai haske, kuma Ya ƙaddara shi ga Manziloli, domin ku san ƙidayar shekaru da lissafi. Allah bai halitta wan nan ba, face da gaskiya, Yana bayyana ayoyi daki-daki domin mutane waɗan da suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya sanya muku rana, babban haske, da wata mai haske, kuma Ya ƙaddara shi ga Manziloli, domin ku san ƙidayar shekaru da lissafi. Allah bai halitta wannan ba, face da gaskiya, Yana bayyana ayoyi daki-daki domin mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne wanda Ya sanya muku rãnã, babban haske, da watã mai haske, kuma Ya ƙaddara shi ga Manzilõli, dõmin ku san ƙidãyar shẽkaru da lissãfi. Allah bai halitta wannan ba, fãce da gaskiya, Yanã bayyana ãyõyi daki-daki dõmin mutãne waɗanda suke sani |