Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 64 - يُونس - Page - Juz 11
﴿لَهُمُ ٱلۡبُشۡرَىٰ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَفِي ٱلۡأٓخِرَةِۚ لَا تَبۡدِيلَ لِكَلِمَٰتِ ٱللَّهِۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[يُونس: 64]
﴿لهم البشرى في الحياة الدنيا وفي الآخرة لا تبديل لكلمات الله ذلك﴾ [يُونس: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da bushara a cikin rayuwar duniya da ta Lahira. Babu musanyawa ga kalmomin Allah. Wancan shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da bushara a cikin rayuwar duniya da ta Lahira. Babu musanyawa ga kalmomin Allah. Wancan shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da bushãra a cikin rãyuwar dũniya da ta Lãhira. Bãbu musanyãwa ga kalmõmin Allah. Wancan shi ne babban rabo mai girma |