Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 76 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَلَمَّا جَآءَهُمُ ٱلۡحَقُّ مِنۡ عِندِنَا قَالُوٓاْ إِنَّ هَٰذَا لَسِحۡرٞ مُّبِينٞ ﴾
[يُونس: 76]
﴿فلما جاءهم الحق من عندنا قالوا إن هذا لسحر مبين﴾ [يُونس: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da gaskiya ta je musu daga gare Mu, suka ce: "Wannan haƙiƙa sihiri ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da gaskiya ta je musu daga gare Mu, suka ce: "Wannan haƙiƙa sihiri ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da gaskiya ta jẽ musu daga gare Mu, suka ce: "Wannan haƙĩƙa sihiri ne bayyananne |