×

Kuma Mũsã ya ce: "Yã kũ mutãnena! Idan kun kasance kun yi 10:84 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:84) ayat 84 in Hausa

10:84 Surah Yunus ayat 84 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 84 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَقَالَ مُوسَىٰ يَٰقَوۡمِ إِن كُنتُمۡ ءَامَنتُم بِٱللَّهِ فَعَلَيۡهِ تَوَكَّلُوٓاْ إِن كُنتُم مُّسۡلِمِينَ ﴾
[يُونس: 84]

Kuma Mũsã ya ce: "Yã kũ mutãnena! Idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah, to, a gare Shi sai ku dõgara, idan kun kasance Musulmi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقال موسى ياقوم إن كنتم آمنتم بالله فعليه توكلوا إن كنتم مسلمين, باللغة الهوسا

﴿وقال موسى ياقوم إن كنتم آمنتم بالله فعليه توكلوا إن كنتم مسلمين﴾ [يُونس: 84]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Musa ya ce: "Ya ku mutanena! Idan kun kasance kun yi imani da Allah, to, a gare Shi sai ku dogara, idan kun kasance Musulmi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Musa ya ce: "Ya ku mutanena! Idan kun kasance kun yi imani da Allah, to, a gare Shi sai ku dogara, idan kun kasance Musulmi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mũsã ya ce: "Yã kũ mutãnena! Idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah, to, a gare Shi sai ku dõgara, idan kun kasance Musulmi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek