Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 85 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَقَالُواْ عَلَى ٱللَّهِ تَوَكَّلۡنَا رَبَّنَا لَا تَجۡعَلۡنَا فِتۡنَةٗ لِّلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[يُونس: 85]
﴿فقالوا على الله توكلنا ربنا لا تجعلنا فتنة للقوم الظالمين﴾ [يُونس: 85]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ce: "Ga Allah muka dogara. Ya Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu fitina ga mutane Azzalumai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Ga Allah muka dogara. Ya Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu fitina ga mutane azzalumai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Ga Allah muka dõgara. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai |