Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 83 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَمَآ ءَامَنَ لِمُوسَىٰٓ إِلَّا ذُرِّيَّةٞ مِّن قَوۡمِهِۦ عَلَىٰ خَوۡفٖ مِّن فِرۡعَوۡنَ وَمَلَإِيْهِمۡ أَن يَفۡتِنَهُمۡۚ وَإِنَّ فِرۡعَوۡنَ لَعَالٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَإِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلۡمُسۡرِفِينَ ﴾
[يُونس: 83]
﴿فما آمن لموسى إلا ذرية من قومه على خوف من فرعون وملئهم﴾ [يُونس: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan babu wanda ya yi imani da Musa face zuriya daga mutanensa, a kan tsoron kada Fir'auna da shugabanninsu su fitine su. Lalle, haƙiƙa, Fir'auna marinjayi ne a cikin ƙasa, kuma lalle shi haƙiƙa, yana daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan babu wanda ya yi imani da Musa face zuriya daga mutanensa, a kan tsoron kada Fir'auna da shugabanninsu su fitine su. Lalle, haƙiƙa, Fir'auna marinjayi ne a cikin ƙasa, kuma lalle shi haƙiƙa, yana daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan bãbu wanda ya yi ĩmãni da Mũsa fãce zuriya daga mutãnensa, a kan tsõron kada Fir'auna da shũgabanninsu su fitinẽ su. Lalle, haƙĩƙa, Fir'auna marinjãyi ne a cikin ƙasa, kuma lalle shĩ haƙĩƙa, yanã daga mãsu ɓarna |