Quran with Hausa translation - Surah At-Takathur ayat 8 - التَّكاثُر - Page - Juz 30
﴿ثُمَّ لَتُسۡـَٔلُنَّ يَوۡمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ ﴾ 
[التَّكاثُر: 8]
﴿ثم لتسألن يومئذ عن النعيم﴾ [التَّكاثُر: 8]
| Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a ranar nan labarin ni'imar (da aka yi muku)  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a ranar nan labarin ni'imar (da aka yi muku)  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku)  |