×

Sai ka daidaitu* kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka 11:112 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:112) ayat 112 in Hausa

11:112 Surah Hud ayat 112 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 112 - هُود - Page - Juz 12

﴿فَٱسۡتَقِمۡ كَمَآ أُمِرۡتَ وَمَن تَابَ مَعَكَ وَلَا تَطۡغَوۡاْۚ إِنَّهُۥ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[هُود: 112]

Sai ka daidaitu* kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka tũba tãre da kai kunã bã mãsu ƙẽtara haddi ba. Lalle shĩ, Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فاستقم كما أمرت ومن تاب معك ولا تطغوا إنه بما تعملون بصير, باللغة الهوسا

﴿فاستقم كما أمرت ومن تاب معك ولا تطغوا إنه بما تعملون بصير﴾ [هُود: 112]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai ka daidaitu* kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka tuba tare da kai kuna ba masu ƙetara haddi ba. Lalle shi, Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka tuba tare da kai kuna ba masu ƙetara haddi ba. Lalle shi, Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka tũba tãre da kai kunã bã mãsu ƙẽtara haddi ba. Lalle shĩ, Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek