×

Kada ku karkata* zuwa ga waɗanda suka yi zãlunci har wuta ta 11:113 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:113) ayat 113 in Hausa

11:113 Surah Hud ayat 113 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 113 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَلَا تَرۡكَنُوٓاْ إِلَى ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ فَتَمَسَّكُمُ ٱلنَّارُ وَمَا لَكُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ مِنۡ أَوۡلِيَآءَ ثُمَّ لَا تُنصَرُونَ ﴾
[هُود: 113]

Kada ku karkata* zuwa ga waɗanda suka yi zãlunci har wuta ta shãfe ku. Kuma bã ku da waɗansu majiɓinta baicin Allah, sa'an nan kuma bã zã a taimake ku ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا تركنوا إلى الذين ظلموا فتمسكم النار وما لكم من دون الله, باللغة الهوسا

﴿ولا تركنوا إلى الذين ظلموا فتمسكم النار وما لكم من دون الله﴾ [هُود: 113]

Abubakar Mahmood Jummi
Kada ku karkata* zuwa ga waɗanda suka yi zalunci har wuta ta shafe ku. Kuma ba ku da waɗansu majiɓinta baicin Allah, sa'an nan kuma ba za a taimake ku ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku karkata zuwa ga waɗanda suka yi zalunci har wuta ta shafe ku. Kuma ba ku da waɗansu majiɓinta baicin Allah, sa'an nan kuma ba za a taimake ku ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku karkata zuwa ga waɗanda suka yi zãlunci har wuta ta shãfe ku. Kuma bã ku da waɗansu majiɓinta baicin Allah, sa'an nan kuma bã zã a taimake ku ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek