×

Kuma lalle, haƙĩƙa, Ubangijinka Mai cika wa kõwa (sakamakon) Ayyukan sa ne. 11:111 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:111) ayat 111 in Hausa

11:111 Surah Hud ayat 111 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 111 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَإِنَّ كُلّٗا لَّمَّا لَيُوَفِّيَنَّهُمۡ رَبُّكَ أَعۡمَٰلَهُمۡۚ إِنَّهُۥ بِمَا يَعۡمَلُونَ خَبِيرٞ ﴾
[هُود: 111]

Kuma lalle, haƙĩƙa, Ubangijinka Mai cika wa kõwa (sakamakon) Ayyukan sa ne. Lalle Shĩ, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن كلا لما ليوفينهم ربك أعمالهم إنه بما يعملون خبير, باللغة الهوسا

﴿وإن كلا لما ليوفينهم ربك أعمالهم إنه بما يعملون خبير﴾ [هُود: 111]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle, haƙiƙa, Ubangijinka Mai cika wa kowa (sakamakon) Ayyukan sa ne. Lalle Shi, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle, haƙiƙa, Ubangijinka Mai cika wa kowa (sakamakon) ayyukansa ne. Lalle Shi, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle, haƙĩƙa, Ubangijinka Mai cika wa kõwa (sakamakon) ayyukansa ne. Lalle Shĩ, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek