Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 114 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَأَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ طَرَفَيِ ٱلنَّهَارِ وَزُلَفٗا مِّنَ ٱلَّيۡلِۚ إِنَّ ٱلۡحَسَنَٰتِ يُذۡهِبۡنَ ٱلسَّيِّـَٔاتِۚ ذَٰلِكَ ذِكۡرَىٰ لِلذَّٰكِرِينَ ﴾
[هُود: 114]
﴿وأقم الصلاة طرفي النهار وزلفا من الليل إن الحسنات يذهبن السيئات ذلك﴾ [هُود: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka tsai da salla a gefe guda biyu na yini da wani yanki daga dare. Lalle ne ayyukan ƙwarai suna kore munanan ayyuka. Wancan* ne tunatarwa ga masu tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tsai da salla a gefe guda biyu na yini da wani yanki daga dare. Lalle ne ayyukan ƙwarai suna kore munanan ayyuka. wancan ne tunatarwa ga masu tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tsai da salla a gẽfe guda biyu na yini da wani yanki daga dare. Lalle ne ayyukan ƙwarai sunã kõre mũnãnan ayyuka. wancan ne tunãtarwa ga mãsu tunãwa |