Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 24 - هُود - Page - Juz 12
﴿۞ مَثَلُ ٱلۡفَرِيقَيۡنِ كَٱلۡأَعۡمَىٰ وَٱلۡأَصَمِّ وَٱلۡبَصِيرِ وَٱلسَّمِيعِۚ هَلۡ يَسۡتَوِيَانِ مَثَلًاۚ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[هُود: 24]
﴿مثل الفريقين كالأعمى والأصم والبصير والسميع هل يستويان مثلا أفلا تذكرون﴾ [هُود: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Misalin ɓangaren biyu kamar makaho ne da kurma, da mai gani da mai ji. Shin, suna daidaita ga misali? Ashe, ba ku yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Misalin ɓangaren biyu kamar makaho ne da kurma, da mai gani da mai ji. Shin, suna daidaita ga misali? Ashe, ba ku yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Misãlin ɓangaren biyu kamar makãho ne da kurmã, da mai gani da mai ji. Shin, sunã daidaita ga misãli? Ashe, bã ku yin tunãni |